
28 Faburairu 2025 - 11:07
News ID: 1529191-
A yau ne aka binne gawawwakin shahidai fiye da 100 daga birnin Atairun da ke kudancin kasar Labanon wadanda suka yi shahada a harin Guguwar Aqsa da goyon bayan Gaza.
